W adannan kabbarorin kabbarorine masu daraja wadanda akeyi aranar idi saboa yazo acikin ruwayoyi daban daban saboda annabi muhammad yayi umurni da ayisu sabida falalar da akesamu har yini na uku wato bayan kwana uku dayin sallar idi za'a cigaba dayun su. Ga jerin kabbarorin kamar haka๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ Kabbara ta daya 1 ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ Kabbara ta biyu 2๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ Kabbara ta uku 3๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ป๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ Amma duk wacce kadauka acikin wadanna guda ukun babu laifi saboda ruwayoyin sun zo daban daban Allah SWA yakarbi sallar ifinmu gaba daya ameen ya hayyu ya qayyum birahmatuka astageeth.๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ Allah SWA yasanya aljanna madaukakiya amtsayin makomarmu ameen ya hayyu ya qayyum birahmatuka astageeth๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ ๐
- Get link
- Other Apps
Comments