Hakika yazo cimin hadisin abdullahi dan abbasin yardar Allah ta tabbata agareshu annabu muhammad SAW yace "" abubuwa gyda biyar (5) sune sukejefa rayuwar musulmai cikin bala'i da musiba sune kamar haka
1. Annabi SAW yace musulmai bazasu saba alkawariba face sai Allah SWA yasanya nasarar abokan gabarsu akansu sune (yahudu da nasara).
2. Annabi SAW yace musulmai idan suka daina hukunci da abinda Allah SWA yasaukarwa annabi muhammad shine alqur'ani face sai Allah SWA ya watsa talauci a tsakaninsu.
3. Annabi SAW yace idan musulmai suka bari abayyana ayyukan alfasha (sune kamar zina,shangiaya,chacha,munafunci dasauransu) face sai Allah SWA ya yada yawan mace-mace a tsakaninsu (wato.mummunar cikawa).
4. Annambi SAW yace idan musulmai suka tauye ma'auni ko mudu sai Allah SWA ya hanasu kayayyakin amfanin gona kuma sannan sai ya jarabcesu da fari (shine yinwa).
5. Annabi muhammad SAW yace idan musulmai suka hana zakka sai Allah SWA yajarabcesu da karancin ruwan sama.
Baihaqi ne yarawaici wannan hadisin
ุนู ุนุจุฏ ุงููู ุจู ุนุจุงุณ ุฑุถู ุงููู ุนูู ูุงู : ูุงู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
"" ุฎู
ุณ ุจุงุฎู
ุณ
ูก- ู
ุง ููุต ููู
ุงูุนูุฏ ุงูุง ุณูุท ุนูููู
ุนุฏููู
ูข- ููุง ุญฺฉู
ู ุจุบูุฑ ู
ุง ุฃุฒุงููู ุงูุง ูุงุด ูููู
ุงูููุฑ
ูฃ- ููุง ุธูุฑุช ูููู
ุงููููุดุฉ ุงูุง ูุงุด ูููู
ุงูู
ูุช
ูค- ููุง ุทููู ุงูู
ฺฉูุงู ุงูุง ู
ูุนู ุงููุจุงุช، ูุฃุฎุฒูู
ุจุง ุงุณููู
ูฅ- ููุง ู
ูุนู ุงูุฒฺฉุงุฉ ุงูุง ุญุจุณ ุนููู
ุงููุทุฑ
ุฑูุงู ุงูุจูููู
Domin karin bayani kalli wannan bidiyin ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Ka danna wannan linkdin zai kaika yadda zaka kalli cikakken bidiyon
https://vm.tiktok.com/ZMMyjqV4v/
Kusamu acikin adduco'inku na alkairi
Sannan munakon Allah SWA yasanya aljanna madaukakiya amtsayin makomarmu ameen ya hayyu ua qayyum birahmatuka astagees๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐ป๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ
Muna rokon Allah SWA yakarbi ibadarmu ta wannan watan na ramadana kuma yasanyamu cikin bayin da ake yantawa acikin wannan watan ameen ya hayyu ya qayyum birahmatuka satgaees๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐ป๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ
Comments