more about nigerian electricity development renovate by president BOLA TUNIBU

 The African Development Bank (AfDB) has been actively supporting Nigeria's electricity development through substantial financial assistance. In July 2024, the AfDB approved a $500 million loan to Nigeria to finance the first phase of the Economic Governance and Energy Transition Support Program. This initiative aims to accelerate the transformation of Nigeria's electricity infrastructure and improve access to cleaner energy sources. The program supports the implementation of Nigeria's new Electricity Act and the Nigeria Energy Transition Plan, which envisions developing 250 GW of installed electricity capacity by 2050, with 90% being renewable energy.  In January 2025, Nigeria secured an additional $1.1 billion loan from the AfDB to provide electricity to 5 million people by the end of 2026. This funding underscores the AfDB's commitment to enhancing energy access in Nigeria and aligns with the country's goal of achieving universal energy access by 2030.  These ini...

GA YADDA AKEYIN MAGANIN CIWON SUGAR DA DANYAR KUBEWA SHIGA KAGANEWA IDONKA

 Kamar yadda aka sani Ita dai KUBEWA ana amfani da ita amatsayin kayan miya kokuma ince abinkadi na miya mafiya yawan mutane basu ษ—auke ta bakin komai ba saboda basusan muhimmanci ta ba gaba-daya  azahirin gaskiya KUBEWA tanada mutukar Muhimmanci ga rayuwar dan Adam musamman masu fama da matsalar ciwon shuga.

Ga yadda ake amfani da ita

1.zaka samo DANYAR KUBEWA Koriya guda biyu 2 saika yanke samanta  da kasanta wato hancin da wustiyar kenan bayannan kuma sai ka tsaga gefen ta kadan yadda dai ruwan zai rastata sosai.

2.sai kasami ruwa mai kyau lita daya acikin kofi mai murfi sai kasaka wannan  kubewar karufeta kabarta har tsayon kwana ษ—aya Yadda zata jika sosai har izuwa safiya.

3. Bayanan idan gari ya waye saika dauko wannan ruwan dakasanya kubewar ta kwana acikinsa sai ka cire kubewar zakaga ruwan ya canza kala Koriya dakuma yauki-yauki saika shanye wannan ruwan.

4. Bayanan kafin kaci komai dasafe saika dauki wannan ruwan  kashanyeshi sannan bazaka sake cin wani abinciba sai bayan awa daya 1h sannan kaci komai.

5. zakayi wannan hadin na tsawon sati biyu 2 insha-Allah kaje asibiti agwadaka wallahi sai an sami wannan ciwon sugar ya sauka fiyeda  yadda kake zato.

Allah SWA yaba Duk wani Mara lafiya lafiya ameen ya hayyu ya qayyum birahmatuka astageesu ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ


Muna rokon Yan uwanmu kusamu acikin addu'oinku na alkairi dafatan Allah SWA zai biya mana dukkanin bukatunsu na alkairi ameen ya hayyu ya qayyum birahmatuka astageesu ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘‡๐Ÿคฒ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿคฒ๐Ÿ‘‡๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ




Comments