GA ADDU'AR DAZAKAYI ALLAH SWA YBAKA ALJANNAH ANA KARANTAWA SAFE DA YAMMA KULUM KAFA DAYA(1).

  Wannan hadisine ingantacce wanda bukhari yarawaitishi ""Annabi muhammad SAW yace duk wanda yakaranta wannan adducar safe da yamma matukar yana mai yakini da abinda yafada yamutu a wannan ko wannen daren to ya mutu dan aljannah unji annnabi muhammad SAW. Domin karin bayani kallai wannan bidiyin๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Ga hadisinnan arubuce cikin harshen larabci๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Ga karun bayani daga bakin sheikh ISAH ALIYYU PANTAMI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

SUNNONIN ANNBI SAW ARANAR IDI GUDA 11

 



Akwai waau sunnoni da annabi muhammad SAW yaksance  yana aikatawa aranar idi sune kamar haka

1. Wankan ranar idi anayinsa kamar yadda akeyin wankan jumu'ah.

2.  Farawa da cin dabino kafin tafiaya masallacin idi, amma kuma.iadan babu dabinon nsai kaci abinda kasamu saboda ba'aso kaje masallacin idi bakaci komaiba saboda anasin kabanbanta damasu yin azumi

3. Sanya kaya masu kyau da tsafta

4. Sanya turare mai kamshi idan kasamu damar yin hakan.

5. Addua yayun tafiya masallacin idi shine tasbihi da kabbara ""Allahu akbar,Allahu akbar, La'ilaha-illal-lah,Wallahu akbar, Allahu akbar ,Walillahil hamdu. Wannan shine tasbihin da ake karantawa yayin tafiya masllacin idi yazo ruwayoyi daban daban.




6. Ba'ayin sallar nafila.idan anje masallacin idi sabida itama sallar idin nafilace amma wacce akeyinta shekara bayan ahekara.

7. Zuwa masallacin akasa wato kataka dakafarka har izuwa masallacin idi idan hakan zai yiwu agareka.

8. Canza hanyar zuwa data dawowa ( Abin nufi anan shine tahanyar dakabi kaje masallacin idi to bata ita zaka dawoba sai ka canza wata hanyar.

9. Yawaita gaisuwa tsakanin yan'uwanka.musulmi kamar fadin ( taqabbalallahu minna wa-minkum)  

ุชู‚ุจู„ ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ุง ูˆู…ู†ฺฉู…

10. Yin sallah raka'a biyu bayn andawo gida daga  masallacin idi.

11. Ziyarar yan uwa da abokan arziki domin tayasu munnar idi. Sannankuma da taimakon yan'uwa d abokan arziki gwargwadon nadaga abinda Allah SWA yabaka ko yabaki.



Comments