GA ADDU'AR DAZAKAYI ALLAH SWA YBAKA ALJANNAH ANA KARANTAWA SAFE DA YAMMA KULUM KAFA DAYA(1).

  Wannan hadisine ingantacce wanda bukhari yarawaitishi ""Annabi muhammad SAW yace duk wanda yakaranta wannan adducar safe da yamma matukar yana mai yakini da abinda yafada yamutu a wannan ko wannen daren to ya mutu dan aljannah unji annnabi muhammad SAW. Domin karin bayani kallai wannan bidiyin๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Ga hadisinnan arubuce cikin harshen larabci๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Ga karun bayani daga bakin sheikh ISAH ALIYYU PANTAMI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

GA ADDU'AR DA AKEYI ARANAR ARFA DAGA BAKIN ANNABI MUHAMMAD

 




 Wannan adduar adduace wacce take kusan kowanne musulmi yasanta amma baisan mafiya yawa dagacikin muhimmantaba acikin addinin musulinci wannan adduar tazo acikin HINUL-MUSLIM wadda annabi muhammad SAW yace itace mafi alkairin adua aranar arfa adukkan sauran zamanai na annabawa wadanda suka shude sannan wannan hadusine ungantacce wanda imamu turmuthi yarawaitoshi ahadisi mai lamba ta (3585)

adduar itace kamar haka"" la'ilalaha-illallah wahadahu lasharikalah lahul mulku walahul hamdu wahuwa ala kulli shai'in qadeer"".

ู„ุง ุขู„ู‡ ุขู„ุงุงู„ู„ู‡ ูˆุญุฏู‡ ู„ุง ุดุฑ ูŠูƒ ู„ู‡ ،ู„ู‡ ุงู„ู…ู„ูƒ ูˆู„ู‡ ุงู„ุญู…ุฏ ูˆู‡ูˆ ุนู„ู‰ ฺฉู„ ุดูŠุฆ ู‚ุฏูŠุฑ

Domin karin bayani kalli wannan bidiyon







Comments